Bayan tantance wakilai daga kasashe 104 a matakin farko
IQNA - Za a gudanar da matakin karshe na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 41 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran tare da halartar mahardata da mahardata 57 daga kasashe 27, yayin da a baya a matakin farko na wannan gasa wakilai daga kasashe 104 ne suka halarci gasar.
Lambar Labari: 3492595 Ranar Watsawa : 2025/01/20
Tehran (IQNA) Wani baje kolin fasaha da aka gudanar kwanan nan a birnin San Antonio na jihar Texas, wanda kuma ake neman kalubalantar kyamar Musulunci a kafafen yada labarai na Yamma, al'ummar wannan birni sun yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3487842 Ranar Watsawa : 2022/09/12
Tehran (IQNA) Sheikh Sulaiman Indirankuwa babban malami mai bayar da fatawa ga musulmin kasar Uganda ya sanar da yin murabus daga kan mukaminsa.
Lambar Labari: 3485787 Ranar Watsawa : 2021/04/06
Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulmi a Burtaniya za ta gudanar da taron karawa juna sani na shekara-shekara wanda zai yi dubi kan kyamar musulmi.
Lambar Labari: 3485419 Ranar Watsawa : 2020/12/01
Tehran (IQNA) karatun ayoyin farko na suratul balad daga manyan makaranta kur’ani.
Lambar Labari: 3485304 Ranar Watsawa : 2020/10/25