IQNA

Zanga-Zangar Al'ummomin Musulmi Domin Kare Martabar Manzon Allah (SAW)

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewarsu dangane da cin zarafin ma'aiki (SAW) da aka yi a kasar Faransa, tare da yin Allawadai da hakan.
 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: musulmi ، kasar Faransa ، cin zarafin manzon Allah