Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa tana shirin sake bude wani masallacin musulmi da ta rufe a lokutan baya.
Lambar Labari: 3485793 Ranar Watsawa : 2021/04/08
Tehran (IQNA) babban kwamitin musulmin kasar Amurka ya caccaki shugaban kasar Faransa kan matakan takurawa musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485385 Ranar Watsawa : 2020/11/21
Tehran (IQNA) manyan shugabannin turai za su gudanar da wani taro a yau, domin yaki da abin da suka kira tsatstsauran ra’ayin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3485353 Ranar Watsawa : 2020/11/10
Tehran (IQNA) musulmin kasar Mali sun gudanar da jerin gwano domin tir da keta alfarmar manzon Allah da aka yi a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485330 Ranar Watsawa : 2020/11/02
Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewarsu dangane da cin zarafin ma'aiki (SAW) da aka yi a kasar Faransa, tare da yin Allawadai da hakan.
Lambar Labari: 3485316 Ranar Watsawa : 2020/10/28
Tehran (IQNA) dan majalisar Burtaniya Nazir Ahmed ya yi Allawadai da cin zarafin manzon Allah (SAW) da ake yi a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485314 Ranar Watsawa : 2020/10/28
Tehran (IQNA) al’ummomin musulmi da na larabawa na ci gaba da mayar da martani a kan gwamnatocin larabawa da suka kulla hulda da Isra’ila kan yadda suka yi gum da bakunansu dangane da cin zarafin ma’aiki (SAW).
Lambar Labari: 3485311 Ranar Watsawa : 2020/10/27