IQNA

22:55 - November 16, 2020
Lambar Labari: 3485373
Tehran (IQNA) Mustafa Isma'ila shi en mutumin da ake kallon a matsayin babban makarancin kur'ani mafi girma na wannan karni a kasar Masar.

Mustafa Isma'il an haife shi a ranar 17 ga watan Yunin shekara ta 1905 a kasar Masar, kuma a nan ya tashi kuma ya shahara da karatun kur'ani.

Mustafa Isma'ila dai shi ne mutumin da ake yi masa lakabi da babban makarancin kur'ani na duniya na wannan karni, inda da dama daga fitattun makaranta a kasar Masar suna koyi ne da salon karatunsa.

Ya rasu a ranar 26 ga watan Disamban 1978 a kasar ta Masar.


3935635

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ، ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: