IQNA

Masallacin Agung Sudirman A Indonesia

Tehran (IQNA) masallacin Agung Sudirman a tsibirin Bali yana daga cikin masallatai mafi kyau a kyau a kasar Indonesia.

Masallacin Agung Sudirman yana a garin Denpasar ne a tsibirin Bali wanda kuma yana daga cikin masallatai mafi kyau a kyau a kasar Indonesia, da aka yi masa tsari na musamman da ya banbanta shi da sauran masallatan kasar.