IQNA

An Nuna Wasu Dadaddun Kwafi-Kwafin Kur’ani A Dakin Ajiye kayan Tarihi Na Sharjah

21:47 - January 18, 2021
Lambar Labari: 3485564
Tehran (IQNA) an nuna wasu daddun kwafin kur’ani a babban dakin ajiye kayan tarihi na kasar UAE.

A rahoton da kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar, an nuna wasu daddun kwafin kur’ani mai tsarki a babban dakin ajiye kayan tarihin muslunci na birnin Sharjah a kasar hadaddiyar daular larabawa.

Wannan bababn dakin ajiye kayan tarihin muslunci da ke birnin Sharjah, yana daga cikin manyan akunan ajiye kayan tarihin musulucnia  yankin gabas ta tsakiya, wanda aka bude shi a ckin shekara ta 2008.

Tun kafin wannan lokacin an bude wani daki da aka adana irin wadannan kayan tarihi da yawansu ya kai guda 5000 a birnin na Sharja  a cikin 1996, kafin daga baya aka dauke su zuwa sabon wurin da aka gina.

قرآن‌های قدیمی و نایاب موزه تمدن اسلامی شارجه+ فیلم

 

قرآن‌های قدیمی و نایاب موزه تمدن اسلامی شارجه+ فیلم

 

قرآن‌های قدیمی و نایاب موزه تمدن اسلامی شارجه+ فیلم

3945852

 

 

captcha