IQNA

Tehran (IQNA) an gudanar da wani taron karatun kur'ani a ranar tunawa da zagayowar lokacin haihuwar Fatima Zahra.

a birnin Tehran wasu mata sun gudanar da wani taron karatun kur'ani a ranar tunawa da zagayowar lokacin haihuwar Fatima Zahra (AS) a dakin taro na Amir Khosrou da ke Tehran.