IQNA

Karatun Kur'ani Daga Muhammad Laeeni A Gasar Kur'ani Ta Dalibai Ta Duniya A Iran

21:36 - March 09, 2021
Lambar Labari: 3485731
Tehran (IQNA) Muhammad Laeeni wakilin Iran a gasar kur'ani ta dalibai ta duniya da ke gudana a kasar Iran.

wakilin Iran a gasar kur'ani ta dalibai ta duniya da ke gudana a kasar Iran Muhammad Laeeni ya gabatar da tilawa a yau.

 

 

 

 

 

3958200

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Muhammad Laeeni ke gudana kasar iran
captcha