IQNA

Karatun Kur’ani Aya Ta 24 A Surat Rum Daga Bakin Marigayi Sheikh Musatafa Ragheb Galwash

19:04 - April 03, 2021
Lambar Labari: 3485777
Karatun Kur’ani Aya Ta 24 A Surat Rum Daga Bakin Marigayi Sheikh Musatafa Ragheb Galwash
Tehran (IQNA) karatun kur’ani mai tsarki daga bakin fitataccen makarancin kur’ani dan kasar Masar Sheikh Musatafa Ragheb Halwash

Kuma akwai daga cikin ayoyinsa, Ya nuna muku walƙiya a kan tsoro da ɗammani kuma Ya dinga saukar da ruwa daga sama Sa'an nan Ya rayar da ƙasa game da shi a bayan mutuwarta. Lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu hankaltawa.

3960188

 

Abubuwan Da Ya Shafa: saukar da mutane lalle wannan akwai ayoyinsa
captcha