IQNA

Tehran (IQNA) taron wakilan cibiyoyin kur'ani na shekarar 1400 hijira shamsiyya.

An gudanarr da taro wanda ya hada wakilai na cibiyoyin kur'ani a cikin lokutan hutun shekarar 1400 na hijira shamsiyya a birnin Tehran, gami da baje koli da ya shafi kur'ani, tare da daukar matakai na kiwon lafiya.