IQNA

Taron Wakilan Cibiyoyin Kur'ani Na Shekarar 1400 Shamsiyya

Tehran (IQNA) taron wakilan cibiyoyin kur'ani na shekarar 1400 hijira shamsiyya.

An gudanarr da taro wanda ya hada wakilai na cibiyoyin kur'ani a cikin lokutan hutun shekarar 1400 na hijira shamsiyya a birnin Tehran, gami da baje koli da ya shafi kur'ani, tare da daukar matakai na kiwon lafiya.

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: taro ، wakilai ، cibiyoyi ، dauakar matakai ، kiwon lafiya