iqna

IQNA

wakilai
IQNA - A cikin wata wasika da suka aike wa shugaban kwamitin Olympics na kasa da kasa, 'yan majalisar dokokin Faransa 26 sun yi kira da a cire 'yan wasan Isra'ila daga gasar Olympics, dangane da laifukan gwamnatin sahyoniyawan a Gaza.
Lambar Labari: 3490694    Ranar Watsawa : 2024/02/23

IQNA - Bidiyon rikicin da ya barke tsakanin wasu 'yan majalisar dokokin Somaliya a lokacin da suke karatun kur'ani ya fuskanci tarnaki sosai a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490515    Ranar Watsawa : 2024/01/22

Kuwait (IQNA) Cibiyar bincike ta addinin muslunci ta Al-Azhar ta sanya wasu daga cikin litattafan kur'ani da ba a saba gani ba a wani baje koli da aka shirya a gefen gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Kuwait Prize.
Lambar Labari: 3490126    Ranar Watsawa : 2023/11/10

Tehran (IQNA) Wakilan majalisar dokokin Amurka da dama sun gabatar da daftarin doka don kare yaran Palasdinawa daga zaluncin gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3489099    Ranar Watsawa : 2023/05/07

Tehran (IQNA) An bude bikin baje kolin kur'ani na Moscow ne a daidai lokacin da al'ummar Volga ke bikin cika shekaru 1100 da karbar addinin Musulunci a kasar Rasha.
Lambar Labari: 3488179    Ranar Watsawa : 2022/11/15

Tehran (IQNA) An gudanar da daren karshe na gasar kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar a kasar Malaysia tare da karatun sauran mahalarta takwas da suka rage a dakin taro na Kuala Lumpur tare da halartar sarauniyar kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3488060    Ranar Watsawa : 2022/10/24

Kungiyar Al-Azhar don yaki da tsattsauran ra'ayi:
Kungiyar Al-Azhar da ke sa ido kan yaki da tsattsauran ra'ayi, yayin da take maraba da sakin 'yar jaridar Musulman Indiya, ta bayyana raguwar rikice-rikicen addini a Indiya da ya dogara da yaki da kyamar musulmi.
Lambar Labari: 3487621    Ranar Watsawa : 2022/08/01

Tehran (IQNA) A jiya Laraba ne majalisar dokokin Iraqi ta gudanar gudanar da zamanta domin zaben shugaban kasar, wanda shi ne na biyu cikin kasa da mako guda, amma duk da hakan lamarin ya ci tura.
Lambar Labari: 3487109    Ranar Watsawa : 2022/03/31

Tehran (IQNA) taron wakilan cibiyoyin kur'ani na shekarar 1400 hijira shamsiyya.
Lambar Labari: 3485780    Ranar Watsawa : 2021/04/04