IQNA

Musulmi Suna Shagaltuwa Da Karatun Kur'ani A Cikin Watan Ramadan A Kasashen Duniya

Tehran (IQNA) Musulmia ko'ina cikin fadin suna shagaltuwa da karatun kur'ani mai tsarkia watan ramadan mai alfarma.

kamar yadda aka saba kuma yake a cikin dabi'ar musulmia  ko'ina cikin fadin duniya, sukan shagaltu da karatun kur'ani mai tsarki a  cikin watan ramadan fiye da kowane lokaci a cikin sauran watanni na sheakara.