IQNA

Karatun Kur'ani Juzu'i na 25 Da Sautin Makaranci Hamed Walizadeh

23:56 - May 08, 2021
Lambar Labari: 3485893
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tartili juzu'i na 25 da sautin makarancin kur'ani Hamed Walizadeh

Karatun kur'ani mai tsarki tartili juzu'i na 25 da sautin makarancin kur'ani Hamed Walizadeh dan kasar Iran, wanda ake saka karatunsa a cikin shafukan yanar gizo a kowace rana tun daga farkon watan ramadan mai alfarma.

Hamed Walizadeh yana daga cikin fitattun makarantan kur'ania  kasar Iran, wanda ya zo na daya a gasr kur'ani ta duniya a shekara ta 2016, kamar yadda kuma ya zo na a gasar kur'ani ta duniya ta daliban jami'a shekaru fiye ad goma da suka gabata.

Za a iya sauraren sautin karatun nasa a kasa idan aka matsa:

3969487

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :