IQNA

Wasu Daga Cikin Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Yau A Wasu Kasashe

23:37 - May 13, 2021
Lambar Labari: 3485912
Tehran (IQNA) a yau ne dai aka gudanar da sallar idin karamar salla a mafi yawan kasashen duniya

Kamar yadda aka gudanar da sallar idi a shekarar da ta gabata tare da daukar matakai na kiwon lafiya domin hana yaduwar cutar corona, a shekarar bana ma an gudanar da sallar idi a kasashe da dama a cikin irin wannan yanayi.

Tashar Aljazeera ta nuna wasu daga cikin hotuna na yadda aka gudanar da sallar idin karamar salla a yau a kasashen duniya daban-daban.

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

عید فطر در جهان + عکس

 

3971441

 

captcha