Tehran (IQNA) Ahmad Mahdi makarancin kur'ani daga kasar Masar da yake karatu yankin Tatar na Rasha

Ahmad Mahdi makarancin kur'ani ne kuma mahardaci daga kasar Masar da yake karatu a birnin Qazan na yankin Tatar na kasar Rasha.
A wannan faifan bidiyon dai za a iya ganin yadda yake gabatar da karatun kur'ani mai tsarki a yankin na Tatar da sauti mai kyau.