Yara sun yi gangami a dandalin Falstinu da ke tsakiyar birnin Tehran na kasar Iran domin nuna goyon baya ga yara a Falastinu.