IQNA

Taron Kara Wa Juna Sani Kan Rayuwar Marigayi Imam Khomeini

Tehran (IQNA) an gudanar da taron kara wa juna sani kan rayuwar marigayi Imam Khomeini a daidai lokacin shekaru 32 da rasuwarsa

Taron kara wa juna sani na kasa da kasa kan rayuwar marigayi Imam Khomeini ya gudana ne a hubbarensa da ke birnin Tehran, tare da halartar Sayyid Ahmad Khomeini, da kuma mataimakin shugaban kasa gami da baki da suka hada da jakadan kasar Syria a Iran da sauran manyan baki.

 
 

 

3975529