iqna

IQNA

IQNA - Taron al'adu na kasa da kasa karo na 7 na "Ruhin Annabci" musamman ga mata dangane da maulidin Sayyida Zahra (AS) da kokarin Astan Muqaddas Abbasi ya fara a Karbala Ma'ali.
Lambar Labari: 3492455    Ranar Watsawa : 2024/12/27

IQNA - Ministan addini na kasar Masar tare da bakin da suka halarci taron na kasa da kasa "Gudunmar da mata kan wayar da kan jama'a" sun halarci taron kur'ani da Ibtahalkhani na masallacin Imam Husaini (AS) da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3491761    Ranar Watsawa : 2024/08/26

Tehran (IQNA) an gudanar da taron kara wa juna sani kan rayuwar marigayi Imam Khomeini a daidai lokacin shekaru 32 da rasuwarsa
Lambar Labari: 3485982    Ranar Watsawa : 2021/06/04

An fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa mai taken shiriyar kur’ani a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3484402    Ranar Watsawa : 2020/01/10

Bangaren kasa da kasa, yau ne aka bude taron kasa da kasa na shekara-shekara kan sahihiyar fahimtar kur'ani a karo na shida, wanda yake gudana a jami'ar Musulunci ta birnin Kusantina a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3481003    Ranar Watsawa : 2016/12/04