IQNA

Hubbaren Imam Musa Kazem (AS)

Tehran (IQNA) hubbaren Imam Musa Kazem (AS) daya ne daga cikin wuraren ziyara masu daraja na ahlul bait (AS)

Hubbaren Imam Musa Kazem (AS) jikan manzon Allah (SAW) daya ne daga cikin wuraren ziyara masu daraja na ahlul bait (AS) wanda yanzu haka wannan hubbare yana a  garin Kazimai na kasar Iraki.