IQNA

Tarukan Juyayin Ashura A Birnin Tehran

Tehran (IQNA) a kowane dare ana gudanar da tarukan juyayin ashura a birnin Tehran.

Tun daga ranar farko ta watan Muharran a kowane dare ana gudanar da tarukan juyayin ashura a dandalin Palestine da ke birnin Tehran.