IQNA

Ranar Masallatai Ta Duniya

Tehran (IQNA) ranar 30 ga watan Mordad na hijira shamsiyya ce ranar masallatai

An sanya wannan rana ta zama ranar masallatai ne domin a ranar ne shekaru hamsin da biyu da suka gabata yahudawan sahyuniya suka kwace iko da masallacin Aqsa alkiblar musulmi ta farko da ke birnin Quds. A cikin wannan rahoton mun kawo muku hotunan tsoffin masallatai na tarihi a kasar Iran.