A rahoton da kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar, an kafa wani tanti na tarbar baki masu yin tattakin arbaeen a kan hanyar Najaf zuwa Karbala da sunan kwamandan dakarun Hashd Alshaabi Abu Mahdi Almuhandis, wnda Amurka ta yi masa kisan gilla tare da Kasem Sulaimani a cikin kasar ta Iraki.