IQNA

An Bude Taron Baje Kolin Kur'ani Na Hafeziyya

Tehran (IQNA) an bude taron baje kolin kur'ani mai tsarki na shekara-shekara a Hafeziyya da ke Shiraz a Iran

An bude babban taron baje kolin littafai da suka kur'ani mai tsarki na shekara-shekara na Hafez a yankin Hafeziyya da ke birnin  Shiraz na kasar Iran, inda ake nuna na'u'oin litatfai da aka rubuta kan ilmomin kur'ani, da kuma litatfan baitocin wakokin Hafez Shirazi a kan lamurra da suka shafi matsayin kur'ani mai tsarki.