Cibiyar Bir Wa Taqwa ta kaddamar da wata sabuwar hanya ta hardar kur'ani ta hanayar yanar gizo a kasar Lebanon, wanda kuma kowa zai iya shiga cikin shirin daga ko'ina cikin fadin duniya domin amfana.
Za a gudanar da shirin ne na masu shekaru 13 zuwa 50, kuma wadanda suka yi nasara a shirin maza da mata wadanda suka haddace kur’ani mai tsarki za a ba su kyautar kudi har Lira miliyan 5 na kasar Lebanon.
An fara wannan shirin ne a ranar 15 ga watan Nuwamba da muke ciki, kuma muhimman abubuwan da ke cikin shirin su ne " haddar jerin sassan kur'ani mai tsarki", "tafsirin Ahlul Baiti (AS)" da " musabaka da kuma jarabawa".
Yan'uwa mata masu sha'awar shiga wadannan kwasa-kwasan za su iya shiga rukunin da ya dace da su ta wannan jerin adireshi kamar haka:
Juzu'i na farko:
Https://chat.whatsapp.com/FMOQS۵gF۸gLF۰vdmYDgXh۳
Juzu'i na biyu:
Https://chat.whatsapp.com/KVLbFgLrb۶mGTQZJv۲mX۵B
Juzu'i na uku:
Https://chat.whatsapp.com/G۹ooTXtuegKG۴yC۶OmcN۲N
Juzu'i na hudu:
https: // را چت .whatsapp.com / HcSpOsUoGc۱Diu۷۵jvFPJ۰
Juzu'i na 29:
Https://chat.whatsapp.com/KDLGubMP۸obHvX۵IuO۳bNs
Juzu'i na 30:
Https://chat.whatsapp.com/Esgt۷gqmFvzLv۰xG۸gfmZ۱
Bangaren 'yan uwa maza kuma;
Juzu'i na farko:
https://chat.whatsapp.com/C۹WgZC۹gWae۸VmiqaC۵jTr
Juzu'i na biyu:
https://chat.whatsapp.com/DDMmPDWvebzBtyuAEABtTu
Juzu'i na uku:
https://chat.whatsapp.com/GoFBDYd۶۴L۷IGcaznC۲H۹D
Juzu'i na hudu:
https://chat.whatsapp.com/Gq۲UNKLEiSW۱DzJ۷gQUU۵f
Juzu'i na 29:
https://chat.whatsapp.com/GousugfzcAyDNQcOk۱l۱۶d
Juzu'i na 30:
https://chat.whatsapp.com/CYWyQfTIq۰M۴d۹JsieoFMr۲۲۲