Tehran (IQNA) An kaddamar da sabuwa r tarjamar kur'ani mai tsarki zuwa harshen Malaya a wani biki da jakadan kasar Saudiyya ya halarta a jami'ar musulunci ta kasa da kasa dake birnin Kuala Lumpur na kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3487439 Ranar Watsawa : 2022/06/19
Tehran (IQNA) an kaddamar da wata hanya ta hardar kur'ani ta hanayar yanar gizo a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486578 Ranar Watsawa : 2021/11/18