IQNA

Tehran (IQNA) musulmin yankin Kashmir suna matsayin abin buga misali na juriyar musulmi bisa zaluncin da ake yi musu.

Yankin Kashmir wanda wani bangarensa ke cikin India wani bangarensa kuma a cikin Pakistan yana miliyoyin musulmi da suke rayuwa a cikinsa, yayin da musulmin da sukea  bangaren Kashmir ta India suke fuskantar danniya da wariya da zalunci da tauye hakkokinsu.

 
Abubuwan Da Ya Shafa: yankin Kashmir ، cikin India ، kasar Pakistan ، zalunci ، danniya