IQNA

Tilawar Kur'ani Mai Tsarki Tare Da Taha Izzat

Tehran (IQNA) Taha Izzat matashi ne dan sheakara 17 da ya shahara da karatun kur'ani da kyakkyawan sauti a kasar Masar

Tun yana dan shekara 6 ya fara hardar kur'ani mai tsarki, ya kuma kammala hardar kur'ani mai tsarki yana da shekaru 10 da haihuwa.

Abubuwan Da Ya Shafa: shekara