Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da mashahuran makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar.

Tilawar kur'ani mai tsarki tare da mashahuran makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar, Mustafa Isma'il, Siddiq Minshawi, Abdulbasit Abdulsamad.