IQNA

Masallaci A Indonesia Da Aka Gina Da Fasahar Sakar Gidan Zuma

Tehran (IQNA) Masu fasahar gine-gine sun gina masallaci ta hanyar fasaha ta musamman inda suka yi gininsa da salo na gidan kudan zuma.

Masu gine-gine a kasar Indonesia sun Masu fasahar gine-gine sun gina masallaci ta hanyar fasaha ta musamman inda suka yi gininsa da salo na gidan kudan zuma.

Masallacin yana a Gabashin Java kuma ana kiransa da Masallacin Al-Ikhlas a hukumance amma mutanen yankin suna kiransa masallacin Honeycomb.