IQNA

Tehran (IQNA) A kowace shekara dubban tsuntsayen kazar ruwa zuwa lardin garin Shiraz dake kudu maso yammacin lardin Fars na kasar Iran.

A kowace shekara dubban tsuntsayen kazar ruwa zuwa lardin garin Shiraz dake kudu maso yammacin lardin Fars na kasar Iran, a wannan lokaci na shekara kuma jama'ar yankin suna yin dafifi wajen ciyar da su.

Abubuwan Da Ya Shafa: lardin Shiraz ، kasar Iran ، dafifi ، kazar ruwa ، dubban tsuntsaye