IQNA

Sheikh Ahmad Amer A Taron Majalisar Koli Ta Kur'ani

Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ahmad Amer, a shekarar 1983, a matsayin daya daga cikin bakin da suka halarci taro na musamman na majalisar koli ta kur'ani na biyu.

Daya daga cikin wadanda ba Iraniyawa ba da suka halarci tarukan na musamman shi ne marigayi Sheikh Ahmad Amer, wanda ya halarci zama na musamman na majalisar koli ta kur’ani na biyu a shekarar 1983, inda ya gabatar da Ibtihali.

Abubuwan Da Ya Shafa: musamman ، marigayi ، majalisar koli ، halarci ، zama ، Sheikh Ahmad Amer