IQNA

Teharan (IQNA) an kawata hubbaren Imam Hussain (AS) da furanni domin murnar shigowar watan Rajab

Kamfanin dillancinl labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, an kawata hubbaren Imam Hussain (AS) da furanni domin murnar shigowar watan Rajab mai alfarma.

 
Abubuwan Da Ya Shafa: hubbaren imam hussain ، watan rajab ، mai alfarma