TEHRAN (IQNA) – Masallacin Faisal yana kan tudun Margalla a babban birnin Islamabad na kasar Pakistan.
Masallacin Faisal yana kan tudun Margalla a babban birnin Islamabad na Pakistan, wanda kuma ana kallonsa a matsayin masallaci mafi girma a Kudancin Asiya, wurin zai iya daukar yawan masu ibada 300,000.