Mahaifinsu mai daraja shi ne Imam al-Reza (AS) kuma ana kiran Imam da sunan Bab al-Hawaij, Javad (mai tausayi) da Taqi (mai tsoron Allah). Kabarinsa da ke kusa da hubbaren kakansa Imam Musa Kazem (AS) da ke birnin Kazemin na kasar Iraki, wurin ziyara ne na masoya.