IQNA

Jawabin Jagoran juyin juya halin Musulunci na ranar Idin Mab'ath ta talabijin kai tsaye

20:39 - February 28, 2022
Lambar Labari: 3486994
Tehran (IQNA) Ayatullah Khamenei zai yi jawabi kai tsaye da al'ummar Iran da kuma al'ummar musulmin duniya a yayin bukukuwan idin Mab'ath na Ma'aiki (SAW).

Kamar yadda kafar yada labarai ta Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei zai yi magana kai tsaye da al'ummar Iran masu daraja da kuma al'ummar musulmin duniya a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan karamar Sallah na Ma'aiki mai tsira da amincin Allah. Sallallahu Alaihi Wasallama.
Za a watsa jawabin Jagoran juyin juya halin Musulunci ne kai tsaye a yau Talata da karfe 10:30 na safe daga cibiyar yada labarai ta KHAMENEI.IR da cibiyoyin sadarwa na gida da waje na Jamhuriyar Musulunci ta Iran tare da tarjama lokaci guda.
 
https://iqna.ir/fa/news/4039272
 

Abubuwan Da Ya Shafa: ayatullah khamenei
captcha