IQNA

Masallacin Jamkaran Wanda Aka Kawata Da Haske

QOM (IQNA) – An kawata Masallacin Jamkaran da ke birnin Qum da zaren haske, gabanin zagayowar ranar haihuwar Imam Mahdi (AS).

An kawata Masallacin Jamkaran da ke birnin Qum da zaren haske, gabanin zagayowar ranar haihuwar Imam Mahdi (AS) a ranar 15 ga watan Sha’aban wanda ya yi daidai da 18 ga Maris na wannan shekara.