Tehran (IQNA) Tilawar kur'ani tare da Amin Pouya mai karantun kur'ani na duniya dan kasar Iran

Karatun kur'ani tare da Amin Pouya mai karantun kur'ani na duniya dan kasar Iran daga aya ta 7 zuwa 18 a cikin suratul Yusuf.