IQNA

Da'irar Karatun Kur'ani Da Tafsiri A Masallacin Qom A kasar Iran

QOM (IQNA) - tafsirin Al-Qur'ani a cikin watan Ramadan mai albarka a Masallacin Azam da ke Qom.

Ana gudanar da da'irar kur'ani mai tsarki domin karantawa da tafsirin Al-Qur'ani a cikin watan Ramadan mai albarka a Masallacin Azam da ke Qom.