IQNA

TEHRAN (IQNA) – Kasashe da al’ummar musulmi na da shirye-shirye da al’adu daban-daban a lokacin azumin watan Ramadan mai albarka.

Al’ummar musulmi a kasashe daban-daban an duniya suna da shirye-shirye da al’adu daban-daban a lokacin azumin watan Ramadan mai alfarma.