IQNA

Shimfidar Buda Baki A Hubbaren Imam Ali (AS)

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da ayyukan hubbaren Imam Ali (AS) tana daukar nauyin shirya buda baki ga dubban musulmi.

Cibiyar da ke kula da ayyukan hubbaren Imam Ali (AS) a birnin Najaf na kasar Iraki tana daukar nauyin shirya buda baki ga dubban musulmi a cikin watan ramadan mai alfarma.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: daukar nauyi ، dubban musulmi ، birnin najaf ، watan ramadan