IQNA

Gidan ajiye kayan tarihi na shah Cheragh

SHIRAZ (IQNA) – Shah Cheragh, yana daga cikin muhimman mutane da ake tunawa da su a tarihin kasar Iran, baya ga kayan tarihi akwai babban masallacinsa wanda ke birnin Shiraz.

Kuma gidansa wuri ne na tarihi wanda aka gina shakaru fiye da dubu daya da dari uku da suka gabata,   ake ganin yana daya daga cikin wuraren tarihi  mafi girma a kudancin Iran.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: shah Cheragh ، birnin Shiraz ، kudancin Iran ، kayan tarihi