IQNA

Haramin Imam Ridha a ranar Haihuwarsa

TEHRAN (IQNA) - Dubban masu ziyara a Iran da na kasashen ketare ne ke ziyara a birnin Mashhad a murnar haihuwar Imam Ridha (AS).

Masu ziyara a Iran da na kasashen ketare ne ke ziyara a birnin Mashhad, domin murnar zagayowar ranar haihuwar Limamin ahlul bait na 8 Imam Ridha (AS).