IQNA

Ganawar  Jagora da Shugaban Kasar Turkmenistan

Tehran (IQNA) – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da shugaban kasar Turkmenistan
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da shugaban kasar Turkmenistan Serdar Berdimuhamedow a yau Laraba a birnin Tehran.