IQNA

Aikin fasahar zane da rubutu kan Duwatsu A kasar Iran

SHIRAZ (IQNA) - Mohammad Javad Shabeeh fitaccen mai zane ne dan kasar Iran a fagen sassaka rubuce-rubucen addinin musulunci a kan duwatsu wanda ke gudanar da aikinsa a garin Shiraz na lardin Fars.

Ana iya samun ayyukansa a masallatai da hubbarori da dama a ciki da wajen kasar Iran, wadanda suka hada da hubbaren Imam Husaini (AS) da na Sayyid Abbas (AS) a Karbala, da Haramin Masoumeh (SA) da ke Qum, da Shah Cheragh a Shiraz.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: birni ، shiraz ، fasahar zane ، duwatsu ، kasar iran