IQNA

Karatun Suratul Baqarah a Masallacin Harami

TEHRAN (IQNA) – Qari dan kasar Iran Yousef Jafarzadeh ya karanta aya ta 125 a cikin suratul Baqarah a Majid al-Haram.

Jafarzadeh mamba ne na ayarin kur’ani mai tsarki na kasar Iran wanda aka aike da shi zuwa Makka da Madina a lokacin aikin Hajji domin bunkasa ayyukan kur’ani a lokacin aikin hajjin bana.

 

Abubuwan Da Ya Shafa: masallacin harami ، Suratul Baqarah ، hajjin bana ، makka