IQNA

Shirya Kyallen Dakin Kaaba a 2022

TEHRAN(IQNA) An kammala aikin sakar Kyallen Dakin Kaaba kuma a shirye yake don sanya a kan Kaaba tare da cire wanda ya tsufa a ranar daya ga watan Muharram wanda ya yi daidai da 29 ga Yuli, 2022.

Kyallen Dakin Kaaba mai launin baki an yi shi ne da ɗanyen zaren siliki mai nauyin kilogiram 670 tare da kawata shi da ayoyin kur’ani da aka saka da zaren zinari. An saka ayoyin ta hanyar amfani da 120kg na zinariya da 100kg na zaren azurfa.

Abubuwan Da Ya Shafa: shirya ، Kyallen Dakin Kaaba ، amfani ، nauyi