Tehran (IQNA) Vahid Khazaei ya halarci dakin daukar shirye-shirye na kamfanin dillancin labaran Iqna .
Vahid Khazaei, wanda ya zama zakara na farko a gasar kur'ani ta kasa da kasa ta dalibai musulmi, ya halarci dakin daukar shirye-shirye na kamfanin dillancin labaran Iqna, inda ya karanta ayoyi 124 zuwa 126 a cikin suratul Baqarah.