IQNA

Ana shirin fara zaman makokin watan Muharram a Hubbaren Imam Husain (AS) 

17:59 - July 26, 2022
Lambar Labari: 3487597
Tehran (IQNA) Yayin da ranaku na zaman makokin shahadar Sayyidina Husaini bn Ali (a.s) ke gabatowa, ana cikin shirin tarukan ashura a hubbaren  Husaini (a.s) da kuma hubbaren Sayyidina Abul Fazl (a.s) da ke Karbala.

A  jajibirin watan Muharram mai alfarma da kuma ranakun juyayin zagayowar ranar shahadar  Aba Abdullah Al-Hussein (a.s) da sahabbansa muminai, da Sayyidina Abbas (a.s) an dora  tutocin juyayi da kuma kawata sunaye da lakabin Imam Hussaini da Sayyiduna Abbas (a.s) tare da sanya  bakaken kyallaye da kuma a shirye-shiryen tarbar dimbin masu juyayi.

 

 

 

 

 

 

4073442

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha