TEHRAN(IQNA) Daruruwan mutane ne suka halarci zaman makokin a daren jiya a hubbaren Sayyidina Abdul Azim Hassani.
Daruruwan mutane ne suka halarci zaman makokin a daren jiya Talata 4 ga watan Muharram shekara ta 1444 bayan hijira, a hubbaren Sayyidina Abdul Azim Hassani da ke yankin Rey a kudancin birnin Tehran.